Ruhun yana Shaida

[Lura: Don sauƙaƙa wannan tattaunawar, kalmar “shafaffu” za ta kasance ga waɗanda suke da begen zuwa sama bisa ga koyarwar mutanen Jehovah. Haka nan, “waɗansu tumaki” suna nuni ga waɗanda suke da begen zama a duniya. Amfani da su anan baya nuna cewa ...